iqna

IQNA

nuna kyama
Berlin (IQNA) Yunkurin kyamar addinin Islama da karuwar barazanar da ake yi wa Musulman Jamus a kullum ya haifar da rashin tsaro da yanke kauna a tsakanin wannan kungiya, kuma duk da cewa al'ummar musulmi na kai rahoton wasiku na barazana ga 'yan sanda, amma a wasu lokuta sun gwammace su yi watsi da hankalin kafafen yada labarai kan wadannan batutuwa.
Lambar Labari: 3489658    Ranar Watsawa : 2023/08/17

Tehran (IQNA) kwamitin yaki da nuna wariya na kasashen turai ya yi gargadi kan karuwar nuna kyama ga musulmi a cikin kasashen nahiyar turai.
Lambar Labari: 3484568    Ranar Watsawa : 2020/02/28

Tehran - (IQNA) shugabar gwamnatin Jamus Angela Markel ta yi Allawadai da harin da wani ya kai ya kashe mutane 9 a kasar.
Lambar Labari: 3484543    Ranar Watsawa : 2020/02/20

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Australia sun yi kira ga mahukuntan kasar kan a kafa dokar da za ta hana nuna musu kyama.
Lambar Labari: 3484116    Ranar Watsawa : 2019/10/03

Bangaren kasa da kasa, Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani, wanda a cikinsa ta nuna damuwa kan karuwar ayyukan nuna kyama ga musulmi a fadin kasar.
Lambar Labari: 3481053    Ranar Watsawa : 2016/12/20